logo

HAUSA

Ma’aikatan kayan sawa na fama da aiki

2023-01-31 15:14:30 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanonin kayan sawa na birnin Jinzhou na lardin Hebei dake kasar Sin suna fama da aiki bayan murnar bikin bazara na gargajiyar kasar. (Jamila)