Indonesia: an yi zanga-zangar nuna adawa da kona Alkur'ani a Denmark
2023-01-31 11:13:40 CMG Hausa
Kwanan baya, musulmai sun yi zanga-zanga a gaban ofisoshin jakadancin kasashen Denmark da Sweden a Jakarta, babban birnin kasar Indonesia, don nuna adawa da kona Alkur'ani da aka yi a Denmark. (Tasallah Yuan)