logo

HAUSA

Wani Basine ya rasu sakamakon harin bindiga a Habasha

2023-01-31 20:37:13 CMG Hausa

Rahotanni daga ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar Habasha, na cewa wani Basine ya rasa ran sa, sakamakon harbin sa da wani dan bindiga ya yi a yankin Oromia.

Ofishin jakadancin na Sin ya tabbatar da aukuwar lamarin a yau Talata.   (Saminu Alhassan)