logo

HAUSA

Karamin jirgin kasa dake amfani da lantarki

2023-01-29 08:58:35 CMG Hausa

Karamin jirgin kasa dake amfani da wutar lantarki yana tafiya a kan titunan gundumar Xuan’en ta yankin Enshi dake lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)