logo

HAUSA

Sana’ar samar da lantarki da hasken rana

2023-01-29 09:05:22 CMG Hausa

Ana kokarin raya sana’ar samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana a yankin Xiuzhou na birnin Jiaxing na lardin Zhejiang dake kudancin kasar Sin a cikin shekaru baya bayan nan. (Jamila)