logo

HAUSA

Jirgin ruwan nazarin kimiyya mai sarrafa kansa

2023-01-29 09:01:44 CMG Hausa

An kaddamar da jirgin ruwa mai sarrafa da kansa samfurin Zhuhaiyun da ake amfani da shi domin aikin nazarin kimiyya na farko a duniya. (Jamila)