logo

HAUSA

Me Ka Sani Game Da Bikin Bazara Na Al’ummar Sinawa

2023-01-24 18:33:44 CRI

     

Al’ummomin kasashe daban daban na da bukukuwan gargajiya iri daban daban, kuma al’ummar Sinawa ma ba a bar su a baya ba a wannan fanni. Sai dai idan ana zancen bukukuwan gargajiya na Sinawa, dole sai an fara daga Chunjie, ko kuma bikin bazara a Hausance, wanda ya kasance bikin gargajiya mafi muhimmanci, kuma mafi kasaita ga al'ummar Sinawa, wanda kuma ke alamanta shiga wata sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu ta wata.

A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske dangane da bikin.(Lubabatu)