logo

HAUSA

Abincin Sinawa kala-kala na murnar shiga sabuwar shekarar gargajiya

2023-01-23 08:34:39 CMG Hausa

Hotunan dake nuna yadda al’ummar kasar Sin ke haduwa da iyali da cin abinci mai dadi, a yayin bikin bazara, wato bikin murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar su. (Murtala Zhang)