logo

HAUSA

Ga yadda wata tawagar jiragen ruwan yaki ta kasar Sin take samun horo

2023-01-23 09:01:19 CMG Hausa

Wata tawagar jiragen ruwan yaki samfurin tsaron kai da aka jibge ta a kudancin yankin tekun kasar Sin ke nan take samun horo a fannoni daban daban a wasu yankunan teku daban daban. (Sanusi Chen)