Makarantar kauyen Malan
2023-01-18 10:22:12 CMG Hausa
Kauyen Malan yana cikin duwatsun dake arewancin lardin Hebei na kasar Sin, inda yara suke koyon rera wakoki daga malama Deng Xiaolan, wadda ta je makarantar kauyen koyarwa bayan ritaya, kuma ta riga mu gidan gaskiya a shekarar 2022. (Jamila)