logo

HAUSA

Kulawar Xi kan al’ummar kasa a bikin bazara

2023-01-17 13:18:35 CMG Hausa

A gabannin bikin bazara na gargajiyar kasar Sin, babban sakataren JKS Xi Jinping, ya saba da isar da gaisuwarsa ga al’ummar Sinawa, daga filayen ciyayi na yankin Xinjiang, zuwa kananan gururuwan iyakar kasa dake kudu maso yammacin kasar, duk wadannan sun nuna kulawa da begensa kan al’ummar kasar sa.

Xi ya kan bayyana cewa, “Babban burinmu shi ne bunkasa jin dadin rayuwar al’ummar kasa.”  (Jamila)