An kaddamar da taron dandalin tattalin arzikin duniya a Davos
2023-01-17 10:03:57 CMG Hausa
Yadda aka kaddamar da taron shekara shekara na dandalin tattauna harkokin tattalin arzikin duniya a garin Davos da ke gabashin kasar Switzerland a jiya Litinin. (Lubabatu)