logo

HAUSA

Kasar Sin: ana samn karuwar zirga-zirgar fasinjoji kafin bikin Bazara

2023-01-17 20:13:43 CMG HAUSA

A gabannin bikin Bazara na kasar Sin wato biki mafi muhimmanci bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, ana samun karuwar zirga-zirgar fasinjoji a sassa daban daban na kasar. (Tasallah Yuan)