Ga wasu jiragen ruwan yaki masu tsaron kai da aka jibge su a yankunan teku dake gabashin kasar Sin
2023-01-16 11:12:28 CMG Hausa
Duk da cewa har yanzu babu babban jirgin ruwan yaki mai dauke da jiragen saman yaki, ko jirgin ruwan yaki dake tafiya a karkashin teku, ko jirgin ruwan yaki kai daukar fiye da ton dubu 10 na ruwa a yankin tekun dake gabashin kasar Sin, amma an tanadi jiragen ruwan yaki masu tsaron kai da dama na zamani a nan kasar Sin. Ga wasu jiragen ruwan yaki masu tsaron kai da aka jibge su a yankunan teku dake gabashin kasar Sin. (Sanusi Chen)