logo

HAUSA

Sana'ar kiwon rakuma a gundumar Fuhai dake jihar Xinjiang

2023-01-16 08:57:17 CMG Hausa

Yadda ake gudanar da sana’ar kiwon rakuma ke nan a gundumar Fuhai ta yankin Altay dake jihar Xinjiang ta kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar makiyayan wurin. (Murtala Zhang)