logo

HAUSA

Ministan wajen Sin ya ce batun wai "tarkon bashi" a Afirka magana ce maras tushe

2023-01-12 09:46:13 CMG Hausa

 

Ministan harkokin wajen kasar Sin Qin Gang, ya musanta zargin da ake yi cewa, wai kasar Sin na haifar da "tarkon bashi" a Afirka, yana mai cewa, abin da ake kira wai tarkon bashi, magana ce maras tushe da aka kirkira kan kasar Sin da Afirka.

Qin ya bayyana hakan ne, a yayin wani taron manema labarai na hadin gwiwa da shugaban hukumar gudanarwar kungiyar Tarayyar Afirka (AU) Moussa Faki Mahamat. (Ibrahim)