Na’urar samar da iskar oxygen dake amfani a gida
2023-01-12 13:46:36 CMG Hausa
Ana kokarin kera na’urorin samar da iskar oxygen da ake amfani da su a gida a birnin Shenyang, fadar mulkin lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)