Sansanin na’urorin zirga-zirgar sararin samaniya
2023-01-12 13:50:30 CMG Hausa
An kaddamar da sansanin kera na’urorin zirga-zirgar sararin samaniya na cibiyar kimiyya ta kasar Sin a yankin Nansha na birnin Guangzhou, fadar mulkin lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)