Sinawa su kan yi sayayya kafin bikin baraza
2023-01-11 13:29:02 CMG Hausa
Sinawa su kan yi sayayya kafin bikin baraza, wanda ya zama wata al’ada mai muhimmanci sosai a yayin bikin bazara. Ga yadda Sinawa suke sayayya a wurare daban daban na kasar Sin.(Zainab Zhang)