Qingdao: an fara yin sayayya a gabannin bikin Bazara
2023-01-10 09:43:36 CMG HAUSA
A birnin Qingdao da ke gabashin kasar Sin, mazauna wurin sun fara yin sayayya domin bikin Bazara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, bikin da ya fi muhimmanci ga Sinawa. (Tasallah Yuan)