logo

HAUSA

Yadda wani jirgin ruwan yaki na kasar Sin yake kan hanyar komawa kasar Sin daga yankin kudancin tekun Atlantika

2023-01-09 09:23:53 CMG Hausa

Yadda wani jirgin saman leken asiri na kasar Faransa dake shawagi a samaniyar kudancin yankin tekun Atlantika, ya yiwa jirgin ruwan yaki samfurin 052D na kasar Sin da ke kan hanyar komawa kasar Sin leken asiri. (Sanusi Chen)