logo

HAUSA

Yang Zhonglu dake kokarin kare birrai

2023-01-09 08:18:28 CMG Hausa

Bawan Allah Yang Zhonglu, mai shekaru 54 a duniya, ya shafe shekaru sama da 29 yana kula da gandun daji da kiyaye namun daji a lardin Gansu na kasar Sin, musamman birrai. Ya ce, birran kamar ‘ya’yan sa ne, kuma zai ci gaba da kokarin kare su da muhallin halittu. (Murtala Zhang)