logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na Czech

2023-01-09 20:08:54 CMG Hausa

A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana ta kafar bidiyo da takwaransa na Czech Milos Zeman.   (Saminu Alhassan)