logo

HAUSA

Ana samar da isassun magunguna ga masu bukata

2023-01-07 16:25:01 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin hada magunguna dake yankin Anshun na lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin suna hanzartar samar da isassun magunguna ga masu bukata. (Jamila)