logo

HAUSA

Ana fama da aikin samar da na’urorin lantarki

2023-01-07 16:26:49 CMG Hausa

Ana fama da aikin samar da na’urorin lantarki a kamfanin yankin gwajin fasahar zamani dake birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)