Ilyasse Argane: “Mafarkina ya cika da na zo kasar Sin”
2023-01-06 16:43:43 CRI
Ilyasse Argane, dan garin Agadir ne dake kasar Morroco, wanda yanzu haka yake rayuwa a kasar Sin. To, me ya ba shi sha’awar zuwa kasar Sin? Yaya kuma kasar ta burge shi? A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske dangane da labarinsa.(Lubabatu Lei)