Shugabannin Sin da Turkmenistan sun zanta tare da amincewa da daga matsayin alaka zuwa cikakkiyar dangantakar hadin gwiwa
2023-01-06 14:18:00 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da takwaransa na Turkmenistan Serdar Berdimuhamedov a yau Jumma’a a birnin Beijing, kuma yayin tattaunawar tasu shugabannin biyu, sun bayyana cimma matsayar daga alakar kasashen su zuwa cikakkiyar dangantakar hadin gwiwa. (Saminu Alhassan)