logo

HAUSA

Ana binciken jiragen kasa masu saurin tafiya

2023-01-06 16:07:09 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin CRRC Qingdao Sifang na kasar Sin suna bincike da kuma gyara jiragen kasa masu saurin tafiya domin tabbatar da tsaron fasinja. (Jamila)