logo

HAUSA

Ana binciken jirgin saman fasinja

2023-01-06 16:19:58 CMG Hausa

Injiniyoyin kamfanin China Southern Airlines suna bincike da kuma gyara jiragin sama domin tabbatar da tsaron fasinja. (Jamila)