logo

HAUSA

Magunguna da kayayyakin kiwon lafiya

2023-01-06 16:14:01 CMG Hausa

Ana hanzartar aikin samar da magunguna da kayayyakin kiwon lafiya domin kandagarkin cutar COVID-19 a lardin Shaanxi na kasar Sin. (Jamila)