logo

HAUSA

Rizhao: ana sayar da kayayakin ado iri daban daban domin murnar sabuwar shekara

2023-01-04 17:06:13 CMG Hausa

A gabannin bikin bazara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, ana sayar da kayayakin ado iri daban daban domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin a birnin Rizhao da ke lardin Shandong. (Tasallah Yuan)