Shugabannin Sin da Philippines sun tattauna a birnin Beijing
2023-01-04 20:35:03 CMG Hausa
Larabar nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Philippines Ferdinand Romualdez Marcos Jr a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)
