Bikin baje kolin na’urar al’adu na Hangzhou
2023-01-03 16:11:09 CMG Hausa
An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin al’adu karo na 16 a birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang dake kudancin kasar Sin, inda ake gwajin rayuwa dake amfan da fasahohin zamani. (Jamila)