logo

HAUSA

Mutum-mutumin da aka yi da fulawa don murnar shiga sabuwar shekara ta China

2023-01-02 08:15:57 CMG Hausa

Yadda wani bawan Allah mai suna Zuo Ansheng dake birnin Linyi na lardin Shandong ke amfani da fulawa, don samar da mutum-mutumi masu siffofi daban-daban, wadanda ke shagulgulan murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar. (Murtala Zhang)