An ba wa shugaban Rasha iznin yin amfani da karfin soja a ketare
2022-02-23 07:54:42 CRI
Majalisar dattawan Rasha ta tsai da kuduri a ranar 22 ga wata, inda aka ba wa shugaban kasar iznin yin amfani da karfin soja a ketare.