An kaddamar da zirga-zirgar fasinjoji a lokacin bikin Bazara a sassa daban daban na kasar Sin
2022-01-18 14:09:51 CRI
Ranar 17 ga wata an kaddamar da zirga-zirgar fasinjoji a lokacin bikin Bazara a sassa daban daban na kasar Sin. A tashar jirgin kasa ta Chongqing Xizhan, 'yan sanda masu dauke da makamai suna kiyaye tsaron lafiyar al'umma.
Labarai Masu Nasaba
- Ana sa rana samun tururwar matafiya yayin bikin bazara na kasar Sin
- CMG zai nuna kasaitaccen shirin talibijin na murnar bikin bazara a jajibirin sabuwar shekara
- Sin: An fara sayar da tikitocin jirgin kasa a lokacin zirga-zirgar fasinjoji a lokacin bikin Bazara a bana
- Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara