logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara

2021-03-10 10:35:30 CRI

Bayan murnar bikin bazara, wato sabuwar shekarar Saniya bisa kalandar wata ta kasar Sin, nan da nan, sojojin sama da aka jibge a yankin soja dake tsakiyar kasar Sin, suka kaddamar da aiki, inda suka soma shirya rawar daji domin kokarin sauke nauyin tsaron kasar dake wuyansu. (Sanusi Chen)

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_1

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_2

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_3

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_4

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_5

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka kaddamar da rawar daji bayan bikin bazara_fororder_6