logo

HAUSA

Wano wurin ajiye motoci na musamman dake birnin Chongqing na Sin

2022-12-30 03:35:07 CMG Hausa

A wani wurin ajiye motoci na birnin Chongqing dake kudu maso yammacin kasar Sin, "Ladies Parking Space" ya dace da mata da sabbin direbobi. Irin wurin ajiye motoci ne da ya fi daidaitattun filayen ajiye motoci girma, kuma akwai tambarin fenti mai ruwan hoda a kasa. (Bilkisu Xin)