logo

HAUSA

Yadda ake gwajin gasar tseren motoci da babura ta Dakar ta shekarar 2023 a kasar Morocco

2022-12-29 08:19:42 CMG Hausa

Yadda ake gwajin gasar tseren motoci da babura ta Dakar ta shekarar 2023 a kasar Morocco. Za a yi gasar a kasar Saudiyya daga ranar 31 ga wata zuwa ranar 15 ga wata mai zuwa.(Kande Gao)