logo

HAUSA

Yadda ake tace sinadarin nickel

2022-12-27 15:56:00 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin Jinchuan dake birnin Jinchang na lardin Gansu na kasar Sin suna tace sinadarin nickel a dakin aiki. (Jamila)