logo

HAUSA

Shamsuddeen Hassan: Ina amfani da ilimin da na samu a kasar Sin don koyar da dalibai na yanzu a Najeriya

2022-12-27 14:53:35 CMG Hausa

Shamsuddeen Hassan, malami ne dake aiki a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsin-Ma a jihar Katsina dake arewacin Najeriya a halin yanzu. Malam Shamsuddeen ya taba karatun injiniyancin gine-gine har na tsawon shekaru hudu a jami’ar koyon ilimin gine-gine ta Shenyang dake lardin Liaoning na kasar Sin.

A yayin zantawar da Murtala Zhang ya yi da shi, Shamsuddeen Hassan ya waiwayi abubuwan da suka burge shi a kasar Sin, gami da bambancin yanayin karatu tsakanin gida Najeriya da kasar Sin, da kuma ci gaban kasar Sin a idanunsa. (Murtala Zhang)