logo

HAUSA

Jirgin ruwan harhada na’urorin samar da lantarki da karfin iska

2022-12-26 08:34:45 CMG Hausa

An kaddamar da jirgin ruwa mai nauyin tan 3000 da ake amfani da shi domin harhada na’urorin samar da wutar lantarki da karfin iska samfurin N966 a birnin Qidong dake lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)