Dusar kankara na zuba a birnin Weihai na lardin Shandong
2022-12-26 09:00:17 CMG Hausa
Yadda babbar dusar kankara ke zuba a birnin Weihai ta lardin Shandong dake arewacin kasar Sin. A halin yanzu ana fama da tsananin sanyi a wurare da dama a kasar Sin, musamman arewacin kasar. (Murtala Zhang)