Ga yadda wata tawagar sojojin kasar Sin dake yankin Xinjiang take sintiri
2022-12-26 09:16:43 CMG Hausa
Ga yadda wata tawagar sojojin kasar Sin dake yankin Xinjiang take sintiri a kwanan baya a kan iyakar kasar Sin cikin yanayi na dusar kankara a yankin da take sintiri. (Sanusi Chen)