Ana nuna kasusuwan dabbar Mammoth mai tsayin mita hudu a kasar Italiya
2022-12-23 21:27:01 CMG Hausa
Ana nuna kasusuwan dabbar Mammoth mai tsayin mita hudu a kasar Italiya. Mammoth, dabba ce da ta taba kasancewa a duniyarmu shekaru miliyan 1.3 da suka gabata.(Kande Gao)