logo

HAUSA

Ministar wajen Australia Penny Wong za ta ziyarci Sin

2022-12-20 11:49:38 CMG Hausa

Kakakin ma’aikatar wajen Sin Mao Ning ta sanar a jiya Litinin cewa, bisa gayyatar da mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin na JKS, mamban majalisar gudanarwar Sin kana ministan wajen kasar Wang Yi ya yi mata, ministar wajen Australia Penny Wong za ta ziyarci kasar Sin daga ranar 20 zuwa 21 ga watan Disamba. (Safiyah Ma)