logo

HAUSA

Ministar harkokin wajen kasar Jamus ta ziyarci Najeriya

2022-12-20 11:27:05 CMG HAUSA

Ministar harkokin wajen kasar Jamus Annalena Baerbock ta ziyarci kasar Najeriya, inda ta yi hira da mazauna wurin. (Tasallah Yuan)