Shugabannin Sin da Jamus sun tattauna ta wayar tarho
2022-12-20 21:41:06 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya tattauna ta wayar tarho da shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeir. Tattaunawar da shugabannin 2 suka yi a yau Talata, ta gudana ne bisa gayyatar shugaban Jamus. (Fa'iza Mustapha)