Mutum-mutumin shahararrun 'yan wasan kwallon kafa da aka yi da fulawa
2022-12-19 08:58:23 CMG Hausa
Yadda wani bawan Allah mai suna Li Chengcai, ke amfani da fulawa don samar da mutum-mutumin shahararrun ‘yan wasan kwallon kafar duniya. (Murtala Zhang)