logo

HAUSA

Jirgin kasa dake karkashin kasa dake ginawa

2022-12-17 15:01:00 CMG Hausa

Ana hanzartar aikin gina layi na uku na jirgin kasa karkashin kasa dake ratsawa birnin Guiyang, fadar mulkin lardin Guizhou na kasar Sin. (Jamila)